
Android Development For Intermediate
Game da Course
Koyon yadda ake gina application din wayar Android a matakin matsakaita (Intermediates) Babban abun da ake bukata a wajen ka shi ne wayar Android mai kyau, don da ita ake amfani.Abubuwan da za ka koya
- Material Design: colors, typography, animation
- Using Timer and SharedPreferences
- Working with Spiner Widget
- Tabs and ViewPaper
- Navigation Drawer
- BottomNagivationView
- Working with JSON
- Working with API
- Creating Online Apps
- Project: Creating Video and Audio Players
Abubuwan da ake bukata don farawa
- An Android smartphone