Smartphone Content Creation

Game da Course

Wannan course ya koyar da yadda ake samar da digital contents irin su video, audio, photo, da article don zama content creator da wayarka ta hannu, tun daga matakin beginner har advanced.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Content Creation
  • Types, Audience, and Platforms
  • Content Niche
  • Overview of Social Media
  • Categorization of Social Media Platforms
  • Audio Content Development
  • Steps of Audio Recording
  • Practical of Audio Content Creation
  • Photo Design for Visual Content
  • Visual Design for Content Creation
  • Colour Theory
  • Shapes & Layout
  • Visual Content Creation on Canva
  • Getting Started with PixelLab
  • Book Cover Design
  • Flyer Design
  • Overview of Written Content
  • Creating Documents Using WPS Office
  • Writing a Book Using WPS Office
  • Content Monetization: How to Sell Your Book
  • Smartphone Blogging
  • Cloud Storage for Digital Contents
  • Overview of Video Content Creation
  • CapCut Video Editing
  • Live Video Stream on StreamYard
  • Audio to Video Editing
  • Essential Video Editing Techniques
  • Screen Recording & Slides
  • Overview Social Media Management
  • Professional Profiling
  • Posting and Boosting
  • Dashboard Analytics
  • Facebook Marketplace
  • Facebook Interface
  • Overview of Account Settings
  • Personal Branding
  • Summary and Conclusion
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. Android Smartphone

Malami Aliyu M. Ahmad
Engr. Ibrahim Auwal Aliyu M. Ahmad Yana da kwarewa a fannoni da dama kamar Digital Marketing, Content Creation, Social Media, Web Mastering, da sauransu.
Mataki: Beginner, Intermediate, da Advanced

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦8,999

Daga Bakin Dalibai

Yahaya Umar

Ma sha Allah

Yahaya Umar

Ma sha Allah, gaskiya na ji daɗin wannan karatu. Allah ya saka maku da alhairi kuma yasa mu ci amfanin abun🤲

Jamilu Abubakar

Masha Allah Allah ya saka da mafificin alakairi. Domin munkoyi abinda yawuce kudin da kukabiya nunkin ba nunkin. Allah ya kara basira da son ci gaban alummar arewa. Alhamdulillah 🤗

Umar Faruk Ibrahim

ALHAMDULILLAH. Muna godiya sosai ga Maigirma CEO, Malam Muhammad Auwal Ahmad (Moheedin). Kuma In sha ALLAH za muyi amfani da wannan kyakkyawar shawara ta ka ta yin Enroll na wasu Courses ɗin domin faɗaɗa karatun mu. Ɗalibi a wannan makaranta mai Albarka. Umar Faruk Ibrahim

Abduljalal Dalha Umar

Alhamdulillah Hakika Mun Fa'idantu Da Wannan Course Mai Tarin Albarkah, Allah ya Amfani Abinda Muka Koya Thank You CEO Muhammad Auwal Ahmad, Abduljalal Dalha Umar ✍️


Get Started Now