Computer Basics and Microsoft Office
Game da Course
Yadda za ka koyi yadda ake sarrafa computer da amfani da Microsoft Office irin su Word, Excel, PowerPoint, da Access. Ana bukatar computer.Abubuwan da za ka koya
- Computer hardware and software
- Software Basics
- Control panel and settings
- Microsoft Word
- Microsoft Access
- Microsoft Excel
- Microsoft Presentation
- Computer shortcuts
- Maintenance and Trubleshooting
- Creating and Managing files
- Google Workspace
- Computer Networking
- How to Create Google Form
- How to Create Simple Website
- Cybersecurity Basics
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A smartphone and personal computer
Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.Mataki: Beginner & Intermediate
Yare: Hausa
Kudin Shiga: ₦2,500
Daga Bakin Dalibai
Musa Ibrahim
This is recommendable to anyone buying a computer, or bought a computer but don't know how to operate it. CEO get U covered here
Fatima Alhassan Abdulsalam
Masha Allah
Salim Musa Zakari
Assalamualaikum warahmatullah a gaskiya naji dadin wannan course din Allah ya kara Mana fahimta
Bilyaminu Atiku
masha Allah, very nice lecture recommended it to everyone
Abdulrauf Umar Usman
Gaskiya naji daɗin wannan course ɗin yanda akai bayanin wa'annan darussan akan harshen Hausa.
Amma sai dai akwai wata yar matsa karama wacce itace muryar ka bata fita sosai akan video ɗin
Nagode.
Umar Faruk Ibrahim
Muna godiya sosai da ALLAH ya nuna mana Wadannan bayi nasa su kayi tunanin koyarwa da Harshen Hausa, domin wadan da basu fahimta ba su gane dakyau.
ALLAH ya amfanar damu abinda muka koya.
Aliyu Lawan musa
Baaji me ake bayani
Abdulmalik Aliyu
masha allah
Get Started Now
Musa Ibrahim
This is recommendable to anyone buying a computer, or bought a computer but don't know how to operate it. CEO get U covered here
Fatima Alhassan Abdulsalam
Masha Allah
Salim Musa Zakari
Assalamualaikum warahmatullah a gaskiya naji dadin wannan course din Allah ya kara Mana fahimta
Bilyaminu Atiku
masha Allah, very nice lecture recommended it to everyone
Abdulrauf Umar Usman
Gaskiya naji daɗin wannan course ɗin yanda akai bayanin wa'annan darussan akan harshen Hausa. Amma sai dai akwai wata yar matsa karama wacce itace muryar ka bata fita sosai akan video ɗin Nagode.
Umar Faruk Ibrahim
Muna godiya sosai da ALLAH ya nuna mana Wadannan bayi nasa su kayi tunanin koyarwa da Harshen Hausa, domin wadan da basu fahimta ba su gane dakyau. ALLAH ya amfanar damu abinda muka koya.
Aliyu Lawan musa
Baaji me ake bayani
Abdulmalik Aliyu
masha allah