Database Management: SQL and Access

Game da Course

Yadda ake aiki da rumbun bayanai wato Database ta hanyar amfani da SQL da kuma Microsoft Access. Da computer ake amfani.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Databases and DBMSs
  • Working with MySQL Database
  • SQL Statements
  • Basics Microsoft Access
  • Creating a Database Project
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. An Android smartphone or a personal computer

Malami: Malah Musa Lefagana
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,000

Get Started Now