Digital Marketing For Beginner

Game da Course

Ilimin sanin muhimman hanyoyin da ake amfani da su don tallata kasuwanci ko hajoji da zamanantar da shu a yanar gizo. Ana amfani da wayar hannu.

Abubuwan da za ka koya
  • Introduction to Digital Marketing
  • Principles of Digital Marketing
  • Introduction to SEO, SMM, and SEM
  • Working with Website or Blog
  • Strategies SMM
  • Email Marketing
  • Affiliate Marketing
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A smartphone

Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Yana da kwarewa game da harkokin da suka shafi Digital Marketing, Online Business, Computer Programming, Social Media Marketing, Web Mastering, Content Creation da sauransu.
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,600

Get Started Now