Dropshipping and Online Arbitrage

Game da Course

Dropshipping shi ne yadda ake sayo kaya daga kasashen waje sannan a sayar da su a nan wurarenmu. Online Arbitrage shi ne yadda za ka sayi kaya daga wata kasuwa sannan ka kai wata kasuwa ka sayar a yanar gizo. Za ka iya yin irin wannan kasuwancin ko kana cikin dakinka. Koyi yadda ake wannan kasuwancin da wayarka ta hannu.

Abubuwan da za ka koya
  • Yadda za ka fara Dropshipping da Online Arbitrage
  • Muhimman abubuwan da ya kamata ka sani kafin farawa
  • Inda ya kamata ka sayo kaya
  • Yadda za ka sayo kaya
  • Fadada kasuwancinka na Dropshipping da Online Arbitrage a yanar gizo
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. Smartphone

Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,900

Get Started Now