E-Commerce 101: Mastering Online Business

Game da Course

Wannan course zai koya maka yadda ake online business, da dabarun farawa, da muhimmanc abubuwan da ya kamata ka sani idan kana son farawa ko kuma kana son fadada kasuwancinka a yanar gizo

Abubuwan da za ka koya
  • Bayani game da E-commerce da online business da abubuwan da suka kunsa
  • Muhimman abubuwan da ya kamata ka sani kafin farawa
  • Inda ya kamata ka sayo kaya
  • Sanin customers dinka da dabarun retaining dinsu
  • Yadda za ka bude digital store cikin sauki
  • Financial management and analysis
  • Customer service
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A smartphone or PC

Malami: Muhammad Auwal Ahmad
Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,600

Get Started Now