
Email Marketing for Online Businesses
Game da Course
Wata babbar hanyar tallata hajoji a yanar gizo ita ce tura wa customers sakonnin email. Koyi wannan course din don fadada kasuwancinka ko kuma kwarewa don yi wa kamfanoni aiki su biya ka. Ana yi da wayar hannu ko computer.Abubuwan da za ka koya
- Introduction to email marketing
- Creating and sending marketing emails
- Segmenting email lists
- Tracking and analyzing email campaign success
- Best practices for email marketing
Abubuwan da ake bukata don farawa
- A laptop or computer
- Internet connection