Mini Importation From China

Game da Course

Wannan course ne wanda yake bayanin yadda ake sayo kaya daga kasar China har zuwa nan gida Nigeria cikin sauki. Wannan course zai taimaka wa wadanda ke son fara sayo kaya daga China sannan su sayar a nan su samu riba.

Abubuwan da za ka koya
  • Gabatarwa game da Mini Importation
  • Yadda ake registration
  • Yadda ake zabar kayan da suka dace
  • Yadda ake biyan kudi
  • Bayani game da yadda za su kawo maka kayanka
Abubuwan da ake bukata don farawa
  1. A smartphone

Malami: Abdullah Tukur
Yana da kwarewar sayo kaya daga China na tsawon shekaru 5, sannan ya iya irin su Digital Marketing, Email Marketing, da sauransu harkokin da suka shafi kasuwancin yanar gizo.
Mataki: Beginner and Intermediate

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,700

Get Started Now