
Video Creation: 3D and Whiteboard Animation
Game da Course
Ilimin iya hada video mai motsi da wayarka ta Android. Za ka iya kirkira videos kala-kala irin masu motsi ko isar da sako cikin sauki.Abubuwan da za ka koya
- Sauke manhajoji a wayar android
- Iya hada video mai motsi wato mai Animation
- Koyon yadda ake hada video mai motsi na 3D
Abubuwan da ake bukata don farawa
- An android smartphone