
Video Invitation Artwork
Game da Course
Ilimin iya hada invitation video mai motsi da wayarka ta Android. Za ka iya kirkira videos kala-kala na invitation na aure, biki, birthday, suna, da sauransu cikin sauki.Abubuwan da za ka koya
- Sauke manhajoji a wayar android
- Iya hada invitation card
- Iya hada video invitation mai motsi
Abubuwan da ake bukata don farawa
- An android smartphone