Web Development For Beginner

Game da Course

This course is designed to start you on a path toward future studies in web development and design, no matter how little experience or technical knowledge you currently have.

Abubuwan da za ka koya
  • Deigning a Webpage with HTML Basics: Styles, Forms, Images, Media, Colors, Lists, Tables, Tags, Links, CSS/JS
  • Styling a Webpage with CSS: Colors, Styles, Fonts, Texts, Forms, Background, Borders, Padding, Tables
  • Introduction to Programming Using JavaScript: Syntax and Output, Variables, Control Statement, Operators and Arithmetic, Functions, Arrays, Date and Time, Loops, Switch Statement
  • Creating a simple project using HTML, CSS and JavaScript
Abubuwan da ake bukata don farawa
  • A smartphone or personal computer

Malami: Zubairu Saeed
Kwararren Web Developer wanda yake da sani a kan programming languages kala-kala kamar su HTML, JS, CSS, PHP, SQL, Node.js da sauransu. Yana amfani da ilimin nan wajen kirkirar shafukan yanar gizo da koyar da shi ga wasu.
Mataki: Beginner

Yare: Hausa

Kudin Shiga: ₦1,500

Daga Bakin Dalibai

Abdul azeez Sunusi

mene banbancin browser da sever

Mubarak musa Alhassan

masha Allah, I really enjoyed the introduction. God bless you sir.

Abdul azeez Sunusi

nice mlm Allah yakara ilimi

Umar Muhammad Ahmad

Well understood thank you very much

Umar Muhammad Ahmad

Well done thanks

Abubakar Abdullahi Sayaya

Thanks mai gida

Abubakar Abdullahi Sayaya

madalla

Zayyanu Abdullahi Sanda

wow!

Abubakar Abdullahi Sayaya

Masha Allah

Abubakar Abdullahi Sayaya

great 👍

Abubakar Abdullahi Sayaya

up up flowdiary

Ahmad shuaib

Masha allahu. bayani ya kayatar.

Ahmad shuaib

program alhamdulillah

Muhammad Babayo

thank you so much sir

yusuf musa

good work

AYUBA ADAMU

thanks

Suleiman Dahiru

Suleiman

Ahmad shuaib

Masha allahu class yayi

Idris Abubakar

Masha ALLAH

yusuf musa

thanks very much we appreciate it

mudassir murtala

Thanks flowdiary, keep up the good work

Ibrahim Hashim Sa'ad

Masha Allah. tsokacina shi ne kamata yai ace Vedio 1.0 ya tafi kai tsaye wurin bayyana yadda shi Web Develop yake, matakan da zaa bi wurin cimma nasara da kuma abubuwan da suke kunshe. nayi wannan tsokacin ne saboda sauraron mintuna da aka shafe ana bayani akan front, back and full, HTML, HPP, Javascript da sauransu duk kamata yai a baje su a faifai.

Hassan Abdullahi

thanks 👍👍🙏

Anas Muhammad

Indeed, this is very commendable

Abdullahi Yunusa

abin tambaya anan shine da AwD ID da notepad++ duk dayane

Anas Kabir

Allah ya Kara basira

Yusuf Yusuf moriki

Muna godiya

Adam Abdulkadir Abubakar

The video is not responding

Abdulsalam Abdulganiyu

good

Abdulaziz M Nasir

Alhamdulillah yau nagama WEB na beginners Allah yakara daukaka wannan makarantar me albarka @flowdiary. Amin thumma amin.

Anas Abdu

Masha Allah, godiya ta musamman ga shugaban wannan makaranta me albarka da kuma hazikin malami a wannan bangare na web development, Allah ya kara daukaka.

Bilal Abdulsalam

Allah yasaka maku da Alkhairi Flowdiary

Bashir Abdulhamid

Kai gaskiya inajin dadin darasin sosai sosai Kuma Shima malam zubairu Yana kokari waken koyarwa Kuma gaskiya Alhadulillah, ba abunda zamuce sai dai Allah yasaka da alkhairi

abubakar abbas

Masha Allah

Bashir Muhammad Inuwa

Alhamdulillah This Platform is very good place of learning, and I appreciate how our instructor is teaching us, my advice is please as we create good website with HTML and CSS I think when we reach JavaScript we will apply the same to give that website life, making it we create one project that we can show as our portfolio. thank You, for giving us opportunity to share our view

Muhammad Alameen Adam

Mu Ɗaliban Flowdiary muna bada shawara a samar da yanayin Download to watch offline, irin na Udemy da YouTube. Because Muna Shan wahala wajen kallon Courses Online, abinda zaka kalla na 20 minute saikafi awa ɗaya kana fama, wannan yana cire ma ɗalibai interest. Ko yau da safen nan na siya sabon Course, amma dai waccan matsalar tana damuna. Note: ba ina nufin Download ɗin da zai sauka cikin Device ba, kawai dai yadda zamu kalla Offline a cikin App ɗin

Muhammad Abbas

thanks allah ykr ilimi mai albarka

Jamilu Abubakar

Masha Allah. Allah ya saka da alkhairi muna amfanuwa sosai da wannan course din

Al-ameen Muhammad Idris

Ma Sha Allah ❤️


Get Started Now