Koyi digital skills a harshen Hausa don dogaro-da-kai
Flowdiary makarantar yanar gizo ce da ke koyar da digital skills da harshen Hausa don matasa su samu abun dogaro-da-kai.
Get Started Log In
Our Courses

Android Development: Mobile Edition
Koyon yadda ake gina Android App da wayar Android cikin sauki, inda mutum zai zama Android Developer a matsayin matsakaita. Abubuwan da za ka koya -A...
₦4,000
Cryptocurrency
Koyi yadda za ka kware a harkar kasuwancin crypto da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude wallet, saye da sayarwan coins, yadda ake trading, t...
₦5,500
Cybersecurity Masterclass
An koyar da ilimin tsaron na'ura da yanar gizo wato Cybersecurity, tun daga matakin 'yan koyo har zuwa kwarewa. A wannan course din, mutum zai koyi ts...
₦16,250
Smartphone Graphic Design
Ilimin iya hada hoto da editing dinsa da sauran duk abun da suka shafi wannan bangaren. Za ka koyi yadda za ka hada logo, banner, flyer, poster da sau...
₦3,500
Smartphone Content Creation
Wannan course ya koyar da yadda ake samar da digital contents irin su video, audio, photo, da article don zama content creator da wayarka ta hannu, tu...
₦8,999
Smartphone Video Editing
Koyi yadda za ka yi editing video da wayarka ta Android cikin sauki da kuma yadda za ka hada sabon video, tare da 3D videos da sauransu Abubuwan da z...
₦3,000
Full Stack Web Development
Idan kana son zama Full Stack Web Developer mai kirkirar shafin yanar gizo, wannan course naka ne. A nan za ka koyi yadda ake gina website tun daga tu...
₦15,300
Wordpress Development
Ilimin gina shafin yanar gizo (website ko blog) mai kyau ba tare da amfani da yaren na'ura wato programming language ba. Za ka iya aiki da computer. ...
₦4,500
Professional Bug Hunting
Koyon yadda ake gano bugs da security vulnerabilities a cikin app ko website -wato bug hunting, tare da ethical hacking da penetration testing. Ana bu...
₦15,000
Digital Marketing Mastery
Ilimin sanin muhimman hanyoyin da ake amfani da su don tallata kasuwanci ko hajoji da zamanantar da su a yanar gizo. Ana amfani da wayar hannu ko comp...
₦5,000
Computer Basics and Office Suite
Wannan course ya koyar da yadda ake sarrafa computer da shige-da-fice a yanar gizo tun daga matakin farko har zuwa na kwarewa. Haka nan an koyar da ya...
₦5,000
General Internet Entrepreneurship
Wannan General Studies ne wanda zai koya maka yadda za ka fara neman idea, sarrafa ta, da amfani da ita. Har ila yau, mun mun kutsa cikin nuna wa mata...
₦0
Social Media Marketing
Wannan course ne wanda zai koya maka dabarun tallata hajoji a dandulan sada zumunta irin su Facebook, Twitter, Telegram, WhatsApp, TikTok, Instagram d...
₦3,500
Social Media Management
Koyi yadda ake managing social media accounts irin su Facebook, Twitter, Telegram, WhatsApp, TikTok, Instagram da sauransu don yi wa kamfanoni aiki su...
₦3,000
Forex Trading Mastercourse
Koyi yadda ake kasuwancin forex da dabarun samun shiga a harkar. Yadda ake bude account, saye da sayarwan currecies, risk management, yadda ake tradin...
₦4,500
Professional UI/UX Design
Koyon User Interface da User Experience designs masu matukar kayatarwa na digital products kamar mobile app da website ta hanyar amfani da computer. W...
₦12,250
Comprehensive Data Analysis
Data Analysis yana koyar da yadda ake zakulo wasu muhimman bayanai a cikin data. Wannan course din yana da muhimmanci ga 'yan kasuwa, ma'aikatan asibi...
₦4,000
Solana Wallet Tracking
Solana wallet tracking cikakken course ne wanda zai koya ma yadda za ka zama gwani kuma gangaran akan nemo wa tare da bibiyar profitable wallets akan ...
₦4,500